Uncategorized

MTN SUN FARA FREE FACEBOOK 20MG KULLUM

Mtn sun fito da suma nasu  free facebook din na 20MB a Rana kamar Layi kan sadarwar Airtel da 9mobile suke,
Kamar yadda MTN suka ce 

Yanzu Muna sama da 30MB a Rana Wanda saku iya hawa shafikan facebook Batare da da Kudin data ba, Kuma koda ma akce kana da data, za’a a baka


Kar kumanta zaku iya samin sabbin abubuwar da Muke posting latest ta shafikanmu na Sada zumunta na Telegram anan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button