Uncategorized

NINKIN DATA NA LAYIN AIRTEL

Barka da war haka kamar yadda kukas sani ArewaTechBlog na kawomuku sababbin Data Cheat, Cheap da kuma yadda zaka samu data ka kudi kalilan

To Wannan kamar Wanda muka baku abayane wanda 4.6Gb zatayi musmushi ka yayi da sa katin Naira 200 amma Wannan Anriga da Anyi Rufeshi

Kamar yadda kuka Sani Wataran Layin Sakon Airtel dabi arsuce zabar sim, Amma Idan Kuka bi yadda zan muku bayani a kasa saku samu nasara

Yadda Za Ayi Hakan

  1. ka siya sabon Airtel Ko kayi amfani da wanda bai wuce Wata Uku ba 
  2. Sannan ka aika Sakon GET zuwa 141  ka tabba ta kasami sako kamar haka
  3. Sannan Ka tura sakon MIFI zuwa 141  
  4. Kasa Tatin 500 naira na al’ada Sannan Ka danna * 141 * 500 # (aiki na kwanaki 14) 750mb x3 = 2.2GB + wasu ƙananan kari
  5.  Ko kasa Naira 1000 da yawa kuma danna * 141 * 1000 # (aiki na kwanaki 30) 1.5GB x3 = 4.5GB + sauran ƙananan kari
  6. Ko karbi Naira 2000 naira kuma danna * 141 * 2000 # (aiki na kwanaki 30) = 3.5GB x3 = 10.5GB + wasu ƙananan kari.

Mungode Za irin Karama Karfin Giwa da kuke yi 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button