Uncategorized
MTN SUN KARA YAWAN Night bundle
Barka dai jamaa MTN sunkara adadin data name night,
Sabida dunga ba haza mutane sun Daina yi, amma kamar yadda kukasani abaya ana tura sakon NIGHT zuwa 131
Sabida dunga ba haza mutane sun Daina yi, amma kamar yadda kukasani abaya ana tura sakon NIGHT zuwa 131
Yadda Zaku Samu 500mb a 50
Zaka Danna *123*2*2# sai ka tura
Saika zabi nabiyu
Shekenan
Shekenan