Tallafi
-
Anbude shafin Horar da Matasa Dubu arba’en 40,000 sana’oi a dukkan jihohi 36 na kasar nan, ku Shiga domin ganin yadda zaku cike
MasterCard Foundation Program, Transforming Nigerian Youth (TNY). Shiri ne na mastercard foundation don canza tinanin mutanen Nigeria domin yin Kasuwancin…
Read More » -
Masu Neman Rancen NYIF Zasu Dara Kwanannan: Muhimmin Sako Daga Ma’aikar NYIF
Ma’aikatar Matasa da Cigaban Wasanni ta Tarayya a halin yanzu tana gabatar da sabon zagaye na rabon kudi na Asusun…
Read More » -
Hukumar Kula da Ci gaban Kananan Kamfanoni da Matsakaitan Masana’antu (SMEDAN) Ta Fitarda Lambobin da Za Ayi Amfani Dasu Domin Yin Rijistar Kasuwancisu
Dokar SMEDAN ta shekara ta 2003 ce ta shimfida Hukumar Kula da Ci gaban Kananan Kamfanoni da Matsakaitan Masana’antu (SMEDAN)…
Read More » -
Bankinnan Mai Bada Rancen NYIF Mai Suna “Baobab Microfinance Bank” Ya Buɗe Shafin Daukar Ma’aikata
Bankin Microfinance na Baobab wani kamfani ne na saka hannun jari wanda manufarsa ita ce samar da gungun manyan bankunan…
Read More » -
Yadda zaka cika tallafin (Scholarship) Karatu Na Gwamnatin tarayya
Bayan Kun Shiga link zaku ga inda zaku kirkiri profile naku, za’a bukaci ku saka Gmail address, password Wanda Baku…
Read More » -
Yadda Zaka Cika Sabon Tallafin Nirsal Na AGROGEOCOOP
Kamar yadda aka sani dama shi bankin Nirsal sun saba irin wannan shirye shirye domin masu karamin karfin kasuwanci koh…
Read More » -
Tallafin Kuɗi Na NG-CARES: Yadda Zaku Cike Tallafin Kuɗi Na Wakilin NG-CARES Na Jaharku, Da Kuma Shafin Code Da Adireshinda Zakuyi Amfani Dashi
Hukumar dake kula da Daukar masucin gajiyar Shirin NG-CARES Dakuma Agent tasake bude Shafin Domin cike Gibin lambobi da adadin…
Read More »