HausaTechBlog

Yanda Zaku Sayi 1.5GB @ 200 da 500MB @ 50 A Layinku Na MTN

Barkanku da warhaka, na kawo muku sabon hanya wadda zaku sayi data da arha wanda a iya layin MTN kadai Ake iya yi.

Dan haka idan layinka ba na MTN bane to ka nemo mtn Dan kuwa datannan nada sauki sosai.

Domin siya ku danna wadannan codes din:

Don siyan 450MB a naira 50 danna: *131*87#

Don siyan 1.5GB a naira 200 danna: *131*88#

Allah ya bada sa’a.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button