Hausa
Nigerian Air Force Sun Bude Portal Dinsu [Nema Yanzu]

Nigeria Air force sun bude portal dinsu na daukar sababbi, ga wanda yake bukatar cikewa wannan sune bayanan da suke nema a gurin kowa, sannan mutum zai iya cikewa da kansa.
Domin cikewa, Danna nan
Allah ya bada sa’a.