HausaScholarship

Kana Da Labarin MTN Science and Technology Scholarship [Yi Apply Yanzu]

Ga wani sabon form na Tallafin MTN nigeria kan kimiya da fasaha, wannan Tallafine ga wadanda suka gama college koh makarantar gaba da secondry watau jami’a Kuma ana Saka ran mutane zasu samu saboda haryanzu portal din a bude yake.

Saboda da haka ga duk Wanda ke son cikewa zai iya zuwa cafe ko Kuma ta cikin wayarsa ta cikin wannan link din da zan Saka a karshe.

Sai ka Tanadi mahimman documents dinka don samun damar cike wannan scholarship din cikin sauki.

Domin cikewa latsa nan: https://foundation.mtnonline.com/scholarship/stss

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button