Tallafi

Yadda zaka cika tallafin (Scholarship) Karatu Na Gwamnatin tarayya

Bayan Kun Shiga link zaku ga inda zaku kirkiri profile naku, za’a bukaci ku saka Gmail address, password Wanda Baku manta dashi ba, sannar surname, First name, middle name idan akwai, Sai phone number. Sannan ku zabi federal government scholarship.

Kuna Gama cikawa Sai KUyi submit zai kaiku shafin Gama inda zaku ga Gmail address naku saiku saka password Wanda kuka kirkira a baya kuyi login zai kaiku sabon shafi.

Anan zaku ga ya Nuno muku welcome da sunan ku Wanda kuka cike a kirkirar profile to saiku ja screen na wayar ku zuwa kasa zaku tarar da Wajen profile completion status.
Wanda akwai Wajen bio-data da Kuma Wajen parent next of kind info.
To dukkan su Sai Kun cike su..

Zaku Fara daukar bio-data Wanda zaku ga ya Nuno muku 31% ku Gama cike shi sannan a kasa akwai click here to complete Sai ku Danna Nan ku jira ya Gama budewa.

 

Batare da bata lokaciba ga link din da zaku shiga don min cike wannan Tallafi Mai Alr

 

http://fsbn.com.ng/scholarships

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button