KIMIYAR NA'URA

Sabon Whatsapp Mai abin Mamaki 2021

 kamar yadda jawancin Manhajoji yanzu suke amfani da “Dark Mode” effect, sabi da mai mai amfani yaji dadin amfani da manhajar su, musamman ma a yanayi na dare ko kuma guri mai duhu, kamar yadda kusan kowa yana matso da wayar sane kusa da idon sa don ginin hoto sosai, to wannan Dark mode yana taimaka dan gani sosai kuma ya kare idonka daka Light radiation. 

Mene Whatsapp Dark Mode

Dark Mode dai wata fasaha ce wanda ake ginashi akan wata manhaja, domin maida hoton manhajar Bakin Background.

Komfanin Whatsapp sun fara amfani da fasahar Dark Mode tun a shekarar bara, wanda yabawaa mutane damar amfani da ita  domin gani sosai da kuma bada kariya ga idanun su, bugu da kari kuma yana taimakawa batirin waya wajan rage zukar chaji yayin da ake amfani da manhajar Whatsapp.

YADDA AKE KUNNA WHATSAPP’S DARK MODE

Da farko idan Wayar Android ne 
  • Zaka Shiga Setting din Whatsapp dinka ne ta hanyar danna alamar dugo guda uku dake sama
  • Sai ka danna Chats , sannan Theme, saikuma kazafi “Dark” daka akwatin da zaka gani 
Idan Kuma ISO ce wato Iphone
  • zaka bude Settings din Whatsapp dinka Sai ka danna kan inda akasa “Display and Brightness
  • Sanna Sai kazafi “Dark”. 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button