Online ApplicationScholarship

Yadda zaka cika sabon tallafin NDE na training kyauta

Yadda zaka cika sabon tallafin National Directorate of Employment na training kyauta.

Hukumar samar da ayyuka ta Nigeria wato National Directorate of Employment NDE zata bada training kyauta ga yan Nigeria domin samar da ayyukanyi da kuma rage talauci a kasa baki daya

Kamar dai yadda akasani dama ire iren wannan ayukan dama wasunsuyana daya daga cikin wannan ayyukan hukumar

Dan ita da jagoranci aikin Special public work wanda ake bada naira dubuh ashirin sai uku.

Shi wannan training yakasu kashi kashi fanni fanni ko wanne da nasa don haka idan kaje saika dubah fannin dayafi baka sha awa koh kuma wanda zaka iya koh wanda dama aikin kane

Sannan wannan training yadan ganta da wanne training zakayi don haka kowanne yada lokacin sa dan wani wata uku wani shida kai harma da mai shekara wanda zakayi shekara naka koya

Sannan akwai training dinda sukayi bai jimabah CBN sun bawa wanda akama bashin kudi don fara kasuwancin koh sana ar da suka koya toh haka zalika wannan ma akesa rai

Yadda zaka cika sabon tallafin NDE na training kyauta. 

Da farko ka shiga https://ndetrainees.ng/#skills idan kashiga akwai bukatan ka dan dubah da kyau kaga wanne shine zaka iya kuma tsawon wanne lokaci za ayi anayi saboda yazamana ka tsara abunka yadda zai tafi daidai

In kagama karantawa saikaje can kasa zakaga inda form din yake saika fara cikewa

Wurin cikewan ya kasu kashi uku akwai na farko

Personal details

Shibayananka akeso akwai a wannan wurin kamarsu

Suna

State

Local government

Address

Number waya,

email,

shekarun haihuwa,

geopolitical zone ma ana wani yanki (zone) kake a Nigeria sai

gender

Sannan passport dinka ma ana photon ka

sai marital status

Saina biyu kuma

Educational background

Shi ana bukatan matakine na karatu wato kagama primary ne, secondary koh university saika zaba

Saina uku na karshe

Programmes

Wato wani tsari kakeso anan zaka zaba tsarin da kakeso ka cika saika taba register

Allah ya bada sa

Idan kanada tambaya ka ajiye a wurin comment ko kuyi joinTelegram channel namu domin karin bayani koh tambaya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button