Dabaru (Cheat)HausaTechBlog

Yadda zaku samu data 500mb kyauta a layin MTN a kowace rana

Yan uwa barkanmu da warka da fatan kuna cikin koshin lafiya.

Yau da yardar Allah mun sake samo muku sabuwar hanyar da zaku samu 500mb a kowace rana a layinku na MTN.

Wannan shima wani vpn ne me suna Toco tunnel da zamuyi amfani dashi, shi wannan baya bukatar wani file da zarar kunyi downloading app din shikenan.

Da farko ku tabbata kuna da data wadda zakuyi downloading app din, app din yana bukatar a kalla 15mb ze isa.

To yanzu ku fara downloading app din.

Danna (nan)

domin sauke app din ko kuma ku shiga Playstore din wayarku kuyi searching Toco vpn se kuyi installing app din.

Bayan kun gama suke app din, se ku shiga cikin app din ku danna inda kibiya ta nuna muku.

Ze kawo muku nan, se ku danna inda aka rubuta Update Tweaks.

Sannan ku danna inda aka rubuta Update.

Bayan ya gama adding tweaks ze dawo daku cikin app din seku danna inda kibiya ta nuna muku.

Ze kawo muku options da yawa se ku zabi Mtn 500mb daily 1.

Se ku danna na biyun shima.

Ze kawo muku options da yawa shima, se ku zabi Mtn 500mb daily 1 ko 2 ko 3.

Se ku danna nan.

To ku kula bayan second 7 zuwa 10 wanna madannin ze koma green shine alamar yayi connecting.

Sannan ze kawo wani makulli a sama, ga masu amfani da wayoyin kamfanin GN da Redmi kuma ze kawo muku VPN a saman wayarku.

Kuyi sharing wa abokananku.

Mun gode

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button