HausaTechBlogKIMIYAR NA'URA

Yadda zaku gano barawon wayarku

Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a mu’amala da wayoyinku.

Wannan wani Application ne?

sunan wannan App din clock, wannan Application din zai baka damar boye duk wani sirrinka na wayarka kamar su photos videos files da sauransu. Dan haka na tabbata da wannan Application din zai taimaka muku sosai.

Clock , Application ne wanda zai baka damarmaki da yawa. Na daya boye dukkanin sirrukanka, na biyu   zai kama maka duk wanda yake yi maka bincike a wayarka. Na uku zai baka damar bude shi (Application) da password na bogi.

Idan kuna san downloading dinsa

Danna (nan)

Ko (nan)

Ko (nan)

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application

Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma’ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din.

Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button