Uncategorized

Yadda zaku binciko sunan komai a internet

Yadda zaku binciko suna komai a yanar gizo gizo

Yan uwa barkanmu da warhaka, kamar ko da yaushe, yauma munzo muku da bayani akan wani application me abin mamaki, wanda zai taimaka muku wajen sani sunayen abubuwa da yawa da kuma fassara muku sunan komai zuwa ko wane irin yare. Nasan wasu za suce wannan wane irin application ne.

Wannan wane application ne haka?

Shi dai wannan App din sunan sa Camera translator, wanda zaibaka damar duba sunan duk wani abu da baku san sunansa ba a Duniya. Nasan haryanzu wasu basu gane ba, to ku biyoni sannu a hankali zan fahimtar daku.

Camera translator, Application ne da zai fada maka sunan komai a Duniyarnan, misali idan kaga wata bishiya da bakan san sunanta ba idan kai amfani da wanna Application din zai fada maka sunanta ko da wane irin yarene, kamar da Hausa, Turanci ko kuma Faransanci.

Zai kara muku sanin sunayen abubuwa da wasu yarukan

Kuna so ku sauke shi akan wayoyinku?

Danna (nan)

Ko (nan)

Ko (nan)

Yadda zakuyi Downloading wannan App din

Ku danna daya daga cikin inda nace ku danna, kai tsaye ze kaiku Play store, in be yiba saiku danna sauran su kuma zasu kaiku wasu site din kuyi downloading dinsa, bayan ya gama downloading.

Sai ku danna install inya gama saiku fara amfani dashi, kuma nasan tabbas zakuji dadin amfani da Application din.

Muna fatana zakuji dadin amfani da wannan App din da muka kawo muku a yau.

Saimun sake haduwa a wani bayanin.

Mungode da bamu hadinkan da kuke bamu.

Muna godiya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button