Dabaru (Cheat)HausaTechBlog

Yadda Zakai Control din Computer dinka daka Wayarka

assalamu alaikum warahamatullahi ta’ala wa barakatu yan uwa bar kanmu da sake daduwa a cikin wannan darasi namu, cikin yardar Allah zamu koyamu yadda ake mai da wayar android ta dawo Mouse ko Keyboard na computer,

wani lokacin zaka ga a computer din ka mouse din yana kamewa ko kuma wani key din dake cikin keybord baya dannuwa karasa yadda zakai kuma ta iya yuwa kana da wani mihimmin abu da kake so kayi,

nasan wannan zai baku mamaki kwarai da gaske amma ba tare da bata lokaciba zamu nunamuku yadda ake abun

Wannan Wani Application ne

sunan wannan Application pc remote, wannan Application ake amfani dashi kurin amfani da comuter ta cikin wayarka, kar ka bari a barka a baya

Yadda ake amfani da wannan application din

da farko dai wannan application yana amfani da network din WIFI, bluetooth ko USB domin amfani, kuma  zaka dakko wannan application ne a manhajar playstore  na biyu kuma za dauko manhajar sa ta computer

Download pc remote Android

Download pc remote Windows

bayan nan kuma zaka fara install din na computer din, sunansa pc receiver  .

pc receiver shine softwere din da yake aiki kamar receiver don haka dole sai ka fara installing wannan pc receiver din a computer dinka

don haka bayan kayi install dinshi sai ka kunna Bluetooth din ka ko Wifi

Sannan sai ka bude app din cikin wayarka sannan ka, akasa zakaga inda akasa connect daka nan zai baka zabi kuda uku Bluetooth ko wifi ko USB kamar yadda zaku gani a hoton da zai biyo a kasa

Kana dannawa shikenan zaiyi connecting da computer dinka dakanan sai aiki,

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button