Dabaru (Cheat)HausaTechBlog

Yadda zaka samu 500MB Kullum akan Tsarin MTN mPulse

Companin Liyin sadarwa na MTN wanda yake zaune a Nigeria ya fito da sabuwar hanyar saukakewa dalibai karatu, wanda companin yake rabawa masu kan starin mPulse 500MB kullum data sabida suyi karatun su a gida a wannan yanayi na  Covid-19 wadda ta haifarwa dalibai zama a gida.
How to get MTN 500MB daily

 Shide wannan tsari anyi shine sabida taimakawa yan makaranta musamman ma wandanda suke kasa da shekara sha takwas (18), sabida karatunsu ya cigaba da tafiya yadda yakamata dan su cimma burin su na rayuwa. bugu da kari tsarin mPulse yanada nashi garabasar kamar:
  • Shiga Whatsapp Kyauta na tsahon kwana 7 duk Wata. 
  • Kyautar data akan duk katin da kasa.
  • kira akan 15.36k/sec.
  • da sauran su.
Ita de wannan 500MB data da MTN suke bayar wa tana aikine kawai a shafikan karatu na yanar kizo, Kamar:
  • schoolgate.ng.
  • roducatelite.com.
  • mtnonline.com/mpulse.
  • da kuma sauransu  

Yadda Ake Komawa Tsarin MTN mPulse

zaka iya komawa tsarin MTN mPulse ne ta hanyar dann wadannan numbobi *44*1# ko Kuma *123*2*3*1# bayan ka koma tsarin zaka samu sakonka na 500MB acikin yan mintina.  
duka duka wannan shine, idan kana son new update namu ka danna lamar karawwar da ke bangaren dama. 
   Mungode

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button