KIMIYAR NA'URA

Yadda Zaku Samu Kudi DaGa Gida Ta Yanar Gizo Da Chipper Cash App

Barka dai abokai masu bibiyar ArewaTechBlog, yanzu locaki ya canza, kana da ka zaune agida zaka dinga aiki ta yanar gIzo ana biyanka, Acikin wannan jawabinmu na yau zan gabatar muku da wata Manhaja wanda akafi sani da  (Application) mai suna CHIPPER CASH wanda ta shi zaku iya samun kudi kuna daka gida, Ba komai bane aiki illa tallata musu manhajar su, zasu baka Naira N250 ga duk mutun daya da ka gaiyata zuwa manhajar chipper Cash,
Kasani a rana ina iya hada Sama da Naira 1000 da wannan manhajar
      

  Mene Chipper Cash

  Chipper cash dai wani sansani ne na yanar gizo  wanda ake hada-hadar kudi a ciki wanda akafi sani da (online wallet), haka zalika kuma zala iya tura ko amsar kudi daka ko ina a fadin Africa duk a wannan manhaja ta Chipper Cash.

  haka zalika Chipper Cash  suna bada garabasar Naira 10 a register da kai ta farko sannan suka baka Naira 250 idan kai verify, zaka iya turasu ga bankinka atake alocakin, wanda duk zaku sani idan kun gama karanta wannan Article din.


  Yadda Ake Rejistar Chipper Cash

  >To da farko dai zaka Sauke manhajar Chipper Cash ta nan (Danna nan dan saukewa)
  > Bayan ka sauke manhajar sai ka install dinta ka kuma bude 
  > Sannan kayi register da number wayarka
  > Nan take zasu baka Naira 10

  Yadda Ake Gayyata Asami Naira 250 A Chipper Cash

  > Bayan ka bude Manhajar 
  > A kasa zaka inda akasa Earn sai ka shiga ka kwafo referral  link dinka, duk wanda ka gayyata kuma yayi verifying  zasu baku Naira 250 kaba dayanku, kuma zaka iya tura kudin zuwa bankinka ko kuma katin waya.
  > >kasani duk wanda ka gayyata dule ne yayi verify afin kowa acikinku a bashi Naira 250
  >>bugu da kari kuma, duk wanda ka gayyata kuma shima ya gaiyyaci wani kana da kamasho na N75


  Yadda Ake Verifyin Na Chipper Cash

  > Shima ba wala kamar sauran a kasa bankaren dama zakaga Profile sai ka shiga kaja can kasa zaka ga inda akasa Verify 
  > Sai ka shiga, ka dau hoton identity naka kamar National Id Card, Voters Card, da sauransu
  > Sannan ka dau hoton kanka tare da katin 
  > Sai kuma ka rubutamu numbobin katin, shikenan 
  > A kalla zaka jira na kamar kwana uku kafin verify din ka ya kammalu,

  Yadda Ake Cire Kudi Daka Chipper Cash Zuwa Banki

  > Shima dai akasa hannun dama ka shiga profile
  > Zakaga inda akasa Cash Out


  > sai ka shigar da baya nan bankinka 

  > sannan ka sa adadin ka kake so ka tura, sannan ka tura   

  Duka Duka Wannan Shine Idan kana da tabaya kayi a Comment boxt dake kasa

  Related Articles

  Leave a Reply

  Your email address will not be published. Required fields are marked *

  Back to top button