Dabaru (Cheat)HausaTechBlog
SABON 9MOBILE HTTP INJECTOR CHEAT
Kamar yadda kuka sani cewa MTN Http Injector Nigeria gaba daya ta Dakatar da aiki, amma a Yau yanzu a wannan post zan kawo muku wani sabo cheat a madadin wancan SABON 9MOBLE HTTP INJECTOR CHEAT.
Wannan ba hakika nin free cheat ba ne kamar Yadda na MTN Http Injector yakeba, abin da muka yi shi ne, muna tilasta tsarin Data wacca ake iya amfani da itane kawai don kafafen sada zumuna, zuwa ga tsarin data na bai daya don bincika duk wani abu na yanar gizo da ya hada da Youtube, Saukewa da sauransu ta hanyar amfani da Http Injector app, ba tare da ɓata abubuwa ba, bari mu kai ku kai tsaye zuwa babban batun .
Yadda zaka Saita 9Mobile Cheat Http Injector
Table of Contents
Lura: Ana sabunta wannan post din koyaushe tare da sabon ehi config file, idan kwanakin da aka dibarwa fayil din sun doshi karewa to, zaku iya sabunta shi anan cikin wannan post din.
⇒ Sami Layin wayarka na 9Moible 3G / 4G
⇒ sannan ka sauke daya da ga cikin file din Http Injector a nan kasa wanda zai kare 28 ga Agusta 2019
– – Zazzage File 9mobile Http Halin 1 a Nan
– – Zazzage File 9Mobile Http Halin 2 a Nan
– – Zazzage File 9Mobile Http Halin 3 a Nan
⇒Saka kati, sannan ka danna *200*3*3*2# dan yin subcribe din social Data Plan.
⇒ Zaɓi daya daga wadannan plan din Daily @ N50 Weakly @ N 150 Monthly @ N350
Yadda Ake shigo da fayil zuwa kikin HTTP Injector
→ Bayan ka saukar da Fayil na Config da HTTP Injector App, Sai ka kunna app din.
→ Taɓa kan alamar Paper wanda yake a saman kusurwar dama.
→ Yanzu Latsa Shigar da Config file sannan kuma ka nemo fayil ɗin 9mobile ehi a download folder na wayar ka .
.
duka Wannnan shine, Muna sauraran ra’ayin a kunshin akwatin comment da ke kasa Mungode