Dabaru (Cheat)HausaTechBlog
Dabarun Kira Kyauta Na Layin Airtel 2020
A cikin posting din mu na kwanannan munyi magana game da YADDA ZAKA SAMI DATA UNLIMITED GLO, MTN, AIRTEL, 9MOBILE yana kunshe a post din dan neman karin bayani.. Yau duk magana game da dabarun kira Airtel kyauta, wanda zan nuna maka hanyoyi biyu na wannan dabarar
Wannan ba haƙiƙanin kiran yaudara ba ne, Dabaru ne, a wannan post zan koyar da ku yadda zakuyi Flashin din wani batare da Kudi ba da yadda mutum idan ka kirashi shi zai biya kuɗin kiran ku. ba tare da bata lokaci ba bari mu sauka kan babban batun.
Trick (1) Yadda Zaka Yiwa Wanda Kake Kira Ya Biya Maka Kiran Ka
Wannan yana da sauqi qwarai, abinda kuke buqata shine sanya (#) kafin ku buga lambar da kuke son kira. Misali “# 08099999912”
SAURARA: “Zaku iya amfani da shi ne kawai domin Airtel zuwa Airtel”
Trick (1) Yadda Zaka Yiwa Wanda Kake Kira Ya Biya Maka Kiran Ka
Wannan shima mai sauqi qwarai, ya yi kama da Trick (1) “wani ya biya wayata”, duk abin da ake buqata shi ne buga lambar tauraro biyu (**) biye da lambar da kuke so kira.
Misali “** 08092929295”
LURA “Zaku iya walƙatar (Flash) kowane cibiyar sadarwa, ba iya Airtel ga Airtel kawai”
Wannan shine Duk Abinda muke so ku iya, Don Allah a tura wannan post ɗin kuma ku bar ra’ayi a akwatin ra’ayi da ke ƙasa (comment box)