Dabaru (Cheat)HausaTechBlog
YADDA ZAKA SAMI DATA UNLIMITED GLO, MTN, AIRTEL, 9MOBILE
Wannan ma wani sabone wanda ake amfani da wani application na wayar Android mai suna DENT, da ake samun Data Ko Recharge Card akan kowanne Layi
Yadda ake amfani da abun maisaukine kawai zakai invite friends ne, Sannan zaka ka dinga masum Dends akan duk wanda kayi invite, sa Number wayar din da kake so a turawa sai ka ture , kuma Yana aiki a kasashe kamar haka:
1- Nigeria
2- United State
3- Brazil
4- Canada
5- Mexico da dai sauran su
Wannan Abu shi ake kira da Top-Up amma na data zaka iya siyan dents ko kuma ka turawa abokan ka wanda ake kira refer Friends don samun karin su.
Abubuwar Da ake bukata
- Kayi Singup Da facebook dinka Koda Email Dinka
- Bayan kayi kama Singup Zaka samu 450 Dents
- Amma wannan bazai eshekaba sai kayi Refer Friends
- Sai kasa numbar da kake so ka tura data
- sannan ka yi sabi adadin da kake so ka tora
- shikenan wannan ne yadda zaka kayi
Kada ku manta zaku iya samun dent ne ta yanyar refer Friends
Sanarwa:- Kada kasa wani sabon app na da kayi letin sa
muna tare da ra’ayoyin ku da sakonnanku a ( comment box)