Dabaru (Cheat)HausaTechBlog

Yadda zaka gyara Hammer VPN Idan yayi connecting baya browsing

Barka jama’a bayan korafe korafe da muka samu akan Hammer VPN, wanda idan an yi connectin Zaiyi, amma Bazai hau yanar gizo ba. Meme dalilin ?


Hammer VPN dai VPN ne Wanda yake dauke da server da yawa, sai yasa ba ko wacce server ce zatai ma aikiba, server din da suke aiki sune. 
  • Server -1
  • Server – 2
  • Zuwa server – 8
  • Sai kuma daka server 40 zuwa sama
Har dai idan kai connecting da wasu sabobin ba wadannan ba to zai yi connect amma ba zai yi aiki ba.
      Sai dai wataran baza kaga server din da yawa ba, amma baku da damuwa ku biyo mu zamu koya  muku yadda zaka kara server a Hammer VPN .Yadda Zaka Samo Wasu Server din a hammer Vpn


> Da farko ka tabbata ba layin Airtel a wayar ka idan a kwai ma, in ka samo wasu server din zai koresu.

> Nabiyu sai ka kashe datar ka ta MTN  sai ka kuna  jirkin sama (Airplane Mode).
> sai kai rebooting din wayar. 
> bayan ta kama sai ka kunna Hmmer VPN,  Idan ka danna kun server din zaka gansu rotuto.
> Sai ka jawo labule ka kashe Jirgin Sama (Airplane Mode) 
> sai ka jira network ya saitu, sai kuma ka kunna data.
> Sai kai kama kana shiga zakaga servers da yawa sai ka kama wadda kake so, banda na tsakanin 9 zuwa 40. 

Sabobin da suka fi sauri 

  1. server 1 
  2. server 2
  3. server 3
  4. server 4
  5. server 41
Duka duka Wannan shine mungode 

Danna alamarppp kararrawa a hannun dama don sanar da Kai sabon Tutorial 

Ko

ka  Danna Nan  don Kama mu a Dandalin mu na  Telegram don Ζ™arin sabuntawa


Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button