Dabaru (Cheat)HausaTechBlog
YADDA ZAKA SAMI 5GB DATA A NAIRA 500 A 9MOBILE
Barka jama’a, a Wannan Sabon post namu mun zomuku da Sabon cheap Na 9mobile Wanda suke bada 5GB a Naira 500 kacal.
Kasani
Wannan cheap baya aiki a tsohon Layi
YADDA AKE SAMUN DATA 5GB A NAIRA 500
- Dan farko samo Sabon Layi na 9mobile
- Saikasa katin Naira 500
- Sai ka Danna *229*10*16#
Shikenan sai ka jira 10 secon zaka ga sakon datar
👉Ta iya yuwuwa ka bukaci Wannan 👈
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
Danna alamarppp kararrawa a hannun dama don sanar da Kai sabon Tutorial
Ko
ka Danna Nan don Kama mu a Dandalin mu na Telegram don samun sako na sabbin post
Idan kana da wata tambayar tambaya a cikin akwatin da aka yin comment a kasa