KIMIYAR NA'URA

YADDA AKE GYARA MATACCEN MEMORY NA WAYA

Sannu a cikin sakonmu na yau, ɓangare na zama Gwanin Computer, za mu koya maka yadda za ka Gyara Mataccen Memory Card  tare da umurnin CMD

A cikin sakonmu na baya TA YA ZAN ZAMA GWANI A COMPUTER  mun gaya maka cewa za mu ci gaba da koya yadda za’a fara zama gwani (hacker) tare da CMD, wannan shine abin da za mu fara da shi

YADDA AKE GYARA MEMORY

> Da farko zaka menu akan kwamfutarka sai kuma ka binciki CMD

> Sai ka danna Right click akan shi sai ka shiga Run as administrator ,

> Bayan ya bude, Rubuta diskpart sai ka danna enter

> sai ka rubuta List disk ka danna enter, wannan umarni zai nuna maka duk abin da ka Jona akan kwamfutarka

> sai ka zabi wanne memory ka jona,rubuta select disk 2 
 ka danna enter, ka tabbata ka duba ka fin selecting don zai iya zama disk 1 ko disk 0


> Rubuta Clean sai kai enter

> sa’an nan kuma rubuta waɗannan umurnai

> create partition primary sai kai enter

> select partition 1 sai kai enter

> active sai kai enter 

jira wasu mintuna

> sai ka rubuta assign  sai kai enter

sai zare memorin ka kara jonawa

duka duka wannan shine, idan kana da tambaya to rubuta a akwatin comment a kasa,  

Don Samun Posting Din Mu AkaiAkai Danna alamar kararrawa a bangaren daman ka 
Ko 
Jeka kasa News Letter kasa email dinka 
Ko

join our Telegram Group  for more updates 


Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button