Dabaru (Cheat)HausaTechBlog

YADDA ZAKA SAMI DATA 1.5GB A NAIRA 200 WANDA ZAI KARE A KWANA GOMA

Slm,  tayaya game da samun data 1.2gb a 200  Wanda Zai Kare a 10 days a Layin sadarwar Glo, kubiyoni.

Glo dai sunyi kaurin suna gurin sakin data a bagas ba kakkau tawa, Kuma shima kamar na layin 9mobile Wanda suke bada 1gb a Naira 200,  saidai Kowa yasan cewa 9mobile suna da dabi’a na zabar Layi.

Shi Wannan offer na Glo yana yiwa Kowa da Kowa (any plan), Wanda yake amfani da Layin Glo tsohon Layi ko sabo, Kuma datar tanayin komai da komai.

YADDA ZAKU SAMI 1.2GB A 200 

 • Na farko zaka koma Tsarin Glo na Yakata danna *200#
 • #100# don sanin wani tsari kake 
 • Sai kasa katin Naira 200
 • Bayan kasa katin zaka samu 250MB kyauta Valid 7 Days
 • Sai ka Danna *777# saika tura 1; sai 1; sai 5; sai 2; sai 1  
 • Sai Kasai data na 200 a 1.2GB  valid 3 days 
 •  
 • Dan Duba data balance *127*0#
 • 250MB + 1200 = 1.45Gb 
 • 7days + 3 Days = 10 days 
 • Zaka iya siyan datar Bayan waccan ta Kare subiyar shine zaibada 6gb kenan a 1000 daya 
 • Idan Kai ba ma’abocin hawa yanar gizo bade Wannan tsarin ba zaima yadda Kake soba sabida 3 days yakeyi.

Duka duka Wannan shene. Alhamdu lillah 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button