Dabaru (Cheat)HausaTechBlog

YADDA ZAKA SAMI 1024mb A 200 A LAYIN MTN

A yauma MTN ne suka zomuku da wata offer Mai suna Welcome back offer Wanda zakusamu data hawa yanar gizo 1024mb a Naira 200. 


 barka da warhaka a Wannan Rana 5 gawatan December  dubu biyu da sha,

ArewaTechBlog ta nemomuku Wannan sabuwar offer Wanda Mtn duke ta sanarwa a shafikansu na yanar gizo sukace, zasu bada 1gb for 200 ga dukwanda yayi welcome back. Amma Wannan offer ba Kowa da Kowa bane.
KAMAR YADDA MTN SUKACE

Dakko layiinka Wanda bakai amfani dashi ba Na stahon wata daya ko sama da haka zaka samu Wannan garabasar ta 1gb a 200 kawai, Danna *131*65#!! Mai kuke jirah Kuma # Mtn welcome back.

YAYA ZAN 1GB A NAIRA 200
Wannan ba normal plan bane, welcome back offer ne
  1. Ka dakko layinka MTN Wanda Kai wata daya ko sama da zaka Wanda ba Kai kiraba Kuma baa kirakaba Kuma baa turama sakoba.
  2. Sannan kafara duba zasu baka ko aa *559*65# 
  3. Saika Sannan *559*65# don siyan datar 1gb for 200
  4. Ranakun karewa, kwana 7

Duka duka Wannan shine.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button