Dabaru (Cheat)HausaTechBlog
YADDA AKE YADA FILE NA HTTP INJECTOR FREE BROWSING
Sashen Hausa
slm, Barka da warhaka a karatun mu na wannan rana 25/12/2018 zamu koya muku yadda zaku iya hada injector file da kanku.
Takaitaccen Bayani
ita dai http injector wadda ake free browing da ita ana hada tane dare da file sannan tayi aiki wannan file, ana kiran sa da suna ssh
Wannan iya yadda ake file ne idan kana Sansanin yadda
SSH FILE
da farko dai sai kafara hada file SSH file wanda ake hada shi a kafofin yanar gizo kamar haka
- sshkit.com
- fastssh.com
wanda zaku iya duba su a yanar gizo
YADDA AKE HADA SSH FILE NA INJECTOR
Ta hanyar amfani da Sshkit
- Ka bude google surch din kayi surch na Sshkit.com
- Sannan create account
- Sai ka zabi wata sever kasa kake so
- Sai kayi login da Google account dinka
- Kaje kasa kasa password
- Sai Danna submit
- Nayan Wasu yan dakiku zai generating zaibaka
- Wannan abubuwa uku da su ake yada file
- Host name
- User name
- Password
YADDA AKE SA SSH FILE ACIKIN HTTP 💉 DON HADA FIKE
Nafarko Bayan ka hada SSH file sai dawo cikin HTTP injector
- Remote Proxy zaka shiga cikin remote proxy sai ka cike da 10.199.212.2 agaba kasa 8080
- Sannan kadanna nasama bangaren hagu ka cike komai kamar yadda kagani sai ka Danna GENERATE PAYLOAD
Bayan kayi sai ka Danna setting a sama bangaren dama sai kushiga SSH setting - To anan ne zaka cike SSH account din daka bude host name shine SSH Host , sai gun SSH Port kasa 443
- Sai gun username da password sai kasa naka na SSH account
- Sai ka koma menu
Sai ka Danna start
Duka duka Wannan shine idan kanada tambaya zaka iya tanbayar ka a kasa gun comment