Dabaru (Cheat)HausaTechBlog
YADDA AKE SAITA SPARK VPN MTN 0.0KB FREE BROWSING
Slm a Wannan Rana 6 ga watan December 2018 ArewaTechBlog tazo Muke da da wata sabuwar hanya mafi sauki na MTN 0.0KB ta hanyar amfani da Stack Vpn.
Wannan Stack Vpn aikinsu daya da HTTP injector saidai ita HTTP injector sai ana samata file amma shi stack kawai daitashi ake, Batare da bata lokaciba zamuje ga yadda ake dakko ta dakuma yadda ake saitawa
Kasani
She stack vpn yafi HTTP injector sabida shi baa samai file, sai dai yada su su buyun yanada amfani sabida idan kana da layika biyu Mtn idan kayi amfani da stack , idan takare sai ka chanza layi ka Kunna HTTP injector kaga kasami 50mb + 50mb = 100mb
YADDA ZAKA SAITA STACK VPN
- Danna nan Dan sauke stack vpn (download)
- Layin Mtn 3g – 4g network
- Sai ka kunna data
- Sai ka kunna stuck vpn
- Danna CUSTOM
- Select connection mode kazabi HTTP
- Server port kasa 8080
- Host Header kasa Mtn1app.MTN.com
- Select Header line Type kasa singleline
- Proxy Host kasa 10.199.212.2
- Proxy Port kasa 8080
Duka duka Wannan shine yadda akeyi
You Might Also Need this
- YADDA ZAKA SAMI DATA 5GB A 500 9MOBILE
- New HTTP injector file expire on 18 February
- Yadda ake sa Whatapp Yadinga bada amsa da kansa
Menene tunaninka ko shawarinka a kan Wannan sabon posting muna jiran tambayoyin kau a gun comment a nan kasa ko ka kamamu a shafikanmu na Telegram
Domin samun sabbin cheat Kamamu a Telegram Group dinmu
Or join our Whatsapp group herw