Dabaru (Cheat)HausaTechBlog

SABUN TSARIN DOWNLOAD NA AIRTEL

A Wannan Rana 11 December 2018 layin sadarwar Airtel sun kawomuku wannan plan Mai suna Airtel Download Packs Wanda yake bawa ma’abota Hawa Yanar gizo Don yin downloading, 
Kamar daily yadda 9mobile da Glo 1.2GB a 200 zuka fito da nasu tsarin, Haka suna Airtel suka fito da nasu tsarin Wanda sakuma suke bada 1024MB = 1GB a N350.  

      Sannan Wannan data tana amfani a kowacce na’ura kamar Computer, Android , Tablate , ba tare da amfani da VPN ba

YADDA AKE SUBSCRIBE DIN 

  1. Na farko zaka sa katin Naira 350
  2. Sai ka Danna *141*354# don siyan datan
  3. Zata Dena aiki a awa 24
  4. Danna *140# Don Duba balance

Duka duka Wannan shene. Alhamdu lillah 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button