Dabaru (Cheat)HausaTechBlog

YADDA ZAKA SAMI NINKIN GLO DATA DA KUDIN GIRA BANUS 3GB A 500 + 1500 NA KIRA

Ta yaya game da samun 2.4Gb data a Naira 500 da 4.8Gb a 1000 kacal Akan layin sadarwar Glo , Wannan Shine abinda ArewaTechBlog take kawo muku ire irensu,

Har idan dagaske kana bibiyar shafin mu ArewaTechBlog zaka san Bama tura abinda da yake ba dedeba (Unconfined) 

Wannan yana amfani da stari biyu
Glo Oga SIM  da. Glo yakata

Batare da bata lociba zankaiku kuga yadda abin yake.

Yadda Zakayi Subscribe din 2.4gb 

Kastaya ka karanta a naste 

  • Na farko  idan kana da stohon layin zaka Danna *220# domin komawa starin Glo yakata 
  • Na buyi saka Danna #100# domin kaga ko ka koma 
  • Sannan sai ka sa Kati Na 500 kana sawa zaa baka 600 mg  Wannan shine kauta ta farko na iya recharge 
  • Sannan sai ka Danna *777# sai Kasai data ta Dari biyar din zasu baka 1.8gb da Kuma kidin Kira Naira 1200 
  •  kaga 600+1800 = 2400mb
Wannan shine 

How to get 4.8Gb a Naira 1000

Wannan shima Lamar yadda kukabi a  na farko Na 500 to Shima haka zakayi kawai a gun recharge ne kasa 1000 zasu baka 1gb kyauta Sannan idan kasiya datar ta 1000.  *777#  kaga 1000mg+3700= 4.8gb
Wannan shine 

Idan kana da tambaya zaka iya yin tambayar ka a gun comment a kasa
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Sharing din post din mu yana Karama kwarin giwa Nemo muku sabbin cheat da cheap

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button