Dabaru (Cheat)HausaTechBlog

YADDA ZAKA SAMI DATA A KOWANNE LAYIN SADAR WA TA HANYAR AFANI DA DENT

      Wannan ma wani sabone wanda ake amfani da wani application na wayar Android mai suna DENT, da ake samun Data Ko Recharge Card  akan kowanne
Network Amun maisaukine kawai zaka sa contact din da kake so a turawa , kuma Ya aiki a kasashe kamar haka:

1- Nigeria
2- United State
3- Brazil 
4- Canada 
5- Mexico da dai sauran su 

   Wannan Abu shi ake kiya da Top-Up amma na data zaka iya siyan dents  ko kuma ka turawa abokan ka wanda ake kira refer Friends don samun karin su.

Yadda Zan Samu Data da Dent App

  • Download a Dent app for android here
  • Kayi Singup Da facebook dinka Koda Email Dinka
  • Bayan kayi kama Singup Zaka samu 280 Dents 
  • Amma wannan bazai eshekaba sai kayi Refer Friends 
  • Sai kasa numbar da kake so ka tura data 
  • sannan ka yi sabi adadin da kake so ka tora 
  • shikenan wannan ne yadda zaka kayi
Kada ku manta zaku iya samun dent ne ta yanyar refer Friends 

Sanarwa:- Kada kasa wani sabon app na da kayi letin sa 

muna tare da ra’ayoyin ku da sakonnanku a ( comment box) 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button