Dabaru (Cheat)HausaTechBlog
SABUN YANYAR HAWA YANAR GIZO KYAUTA 50MG -1GB KULLUM
Note that Http injector not working in Nigeria click here to get new MTN free browsing cheat
Kamar yadda kuka sani ArewaTechBlog tana zakulo muku sababbin cheat da tweaking na yadda zaku sami data a kyauta, ko kuma a kudi kalilin, To a yauma ta nemomuku sabo wanda ake amfani da wani application mai suna
Http Injector da ake sawa file da ArewaTechBlog take yi muku wanda zai dinga expire duk wata Wanda kafin Yayi expire din zamu baku wani
Abubuan Da Ake Buka
- Mtn with 3g network
- Go to playstore and Download HTTP injector
- Download HTTP injector file click here
Wannan sune abundance ake bukata
Bayan haka muna Maraba ta da tambayoyi a kasa kun comment
Mungode
Mungode
Note that Http injector not working in Nigeria click here to get new MTN free browsing cheat