Dabaru (Cheat)HausaTechBlog

Latest Airtel Free Opera Browsing Cheat

Wannan Wabon Cheat Na Airtel 

Shima sabon cheat ne Wanda zaka samu data Ta yanyar amfani da Opera Mini Handler  batare da an iya kan cemaka ba adadiba, wannan bashine karo na farko
Wanda ake amfani da opera mini Dan hawa yanar gizo kyauta a layin Airtel, to wannan ma irin sane

Abubuwan da ake Bukata

  • Layin  =  Airtel 3g – 4g
  • Download Opera Mini Handler here
  • Sai kayi installing wannan kabude 
Ka staya ka nustu sosai yayin Cikewa
ATB Opera Setting
Gun port =   tick
Gun Host =  real Host
Gun server = rubuta:  mini5-7.opera-mini.net
Sai ka danna save

             Fill like this and click save

Shikenan sai ka jira opera tayi bude bayan ka kunna datarka ta Airtel
Daganan zaka fara browsing dinka da yardar Allah

DOMIN SAMUN SABABBIN YANYOYIN SAMUN DATA AKAI AKAI WANDA SHINE AIKINMU DA MUKE NENOMU KU YI SUBSCRIBE DIN MU DA EMAIL A KASA 
MUNA TARE DABYIN RAAYOYINKU A GUN COMMENT MUNGODE   

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button