Dabaru (Cheat)HausaTechBlog

Yadda Zaku iya samun,data 4.6GB A Naira 200 Da Kuma 23GB A Naira 1000

Barka yamaa a yauma nazomuku da sabon cheap data trick na Airtel Wanda zaku iya samun data 4.6gb a 200 da 23gb a 1000.

      Duk munsan cewa a kasarmu Nigeria muna siyan data da stada sabanin sauran kasashe, sabida haka muna bukatar check data trick ko kuma cheat na Hawa yanar gizo Kyauta.
   Batare da bata locakiba zamu je ga yadda zamu Samu wannan data 

da farko zaku Koma staring Airtel Na Trybe plan ta hanyar Danna *312#
Ba wuya. Abunda zakayi shine Kaje gun
message na wayarka
> ka tura sakon GET zuwa 141 a layinka na Airtel

>nabiyu zasu turama da sakonka Kamar haka

Katabbata kasami wannan sakon 
Bayan Haka Zaka Samu katin NAIRA 200 tayanyar amfani da wannan code din 
*143*card pin#
Zaka iya duba yawan datarka ta wannan code din *223#

YADDA ZA KU SAMU 23GB A NAIRA 1000
> Ka ci gaba da sake caji N200 ta amfani da tsarin caji a sama. Saukewa sau 5 zai ba ka bayanai na 23GB.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button